Sayen motoci ga ‘yan majalisa: ‘Yan jarida ne suka jawo mana jangwam – Ali Ndume
Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, Sanata Muahammad Ali Ndume, ya yi qarin haske dangane da qudurinsu na sayen motoci da dambarwar da ke tsaninsu da gwamnati a kan kasafin kudin bana da kuma da Shari’ar da ake yi wa Shugaban Majalisar Dattawan Sanata Abubakar Bukola Saraki. Ya yi wannan […]

Shugaban masu rinjaye na Majalisar Dattawa mai wakiltar Borno ta Kudu, Sanata Muahammad Ali Ndume, ya yi qarin haske dangane da qudurinsu na sayen motoci da dambarwar da ke tsaninsu da gwamnati a kan kasafin kudin bana da kuma da Shari’ar da ake yi wa Shugaban Majalisar Dattawan Sanata Abubakar Bukola Saraki. Ya yi wannan bayanin ne a lokacin da yake zantawa dawakilinmu a garin Maiduguri a karshen makon da ya gabata.