Shahararren mawakin Hausa Ahmadu Doka ya kwanta dama

Allah Ya yi wa shahararren mawakin Hausan nan kuma Dagacin unguwar Abakwa da ke a Kaduna, Alhaji Ahmadu Doka rasuwa.