Shan Taramol ya haddasa kisan mutum 2 da raunata 4

Wani matashi da ya sha mugun kafson nan da ake kira Taramol ya yi ajalin mutum biyu tare da yi wa mutum hudu munanan raunuka a Unguwar Kwakwa a Jihar Ogun.