Shari’ar Buzu

Buzu ne yake shari’a da wani, alhali kuma shi ne ba shi da gaskiya. Ganin haka sai aka ba shi shawarar ya dauki hayar lauya. Da suka koma kotu ya ga yadda lauya ya takarkare yana kare shi da hujjojin karya. Abin sai ya burge shi, ya mance ma a gaban kotu yake, sai ya […]

Shari’ar Buzu
Shari’ar Buzu

Buzu ne yake shari’a da wani, alhali kuma shi ne ba shi da gaskiya. Ganin haka sai aka ba shi shawarar ya dauki hayar lauya. Da suka koma kotu ya ga yadda lauya ya takarkare yana kare shi da hujjojin karya. Abin sai ya burge shi, ya mance ma a gaban kotu yake, sai ya mike tsaye ya ce: “Lauya, ci gaba da lauya musu karya ni kuwa ina kara lauyo maka kudi.”
Daga Lawal danbaba Gusau 08032952335

’Yan bindiga sun kashe ’yan banga sun sace mai unguwa a Kaduna

A wata 19 Tinubu ya ciyo bashin tiriliyan 50

Jami’an Sibil Difens sun kashe mayaƙan Boko Haram 50

Sojoji sun kashe ’yan Boko Haram 30 a Borno