Shari’ar fadar Bafulatani da Babarbare

Bisa al’adar garin, duk wadanda suka yi fada, gaban sarki ake kai su don hukunci; Da aka kai su sai sarki ya ce musu kowa ya je ya sayo abubuwa uku ya kawo

Shari’ar fadar Bafulatani da Babarbare

Bafulatani ne da Babarbare suka yi fada a wani kauye.

Al’adar garin ce, duk wadanda suka yi fada, gaban sarki ake kai su don hukunci.

Da aka kai su sai sarki ya ce musu kowa ya je ya sayo abubuwa uku ya kawo.

Shi Bafulatani sai ya sayo kananan lemo tanjirin ya kawo.

Sarki ya ce a rike shi a tura masa su a duburarsa.

Yana ihu amma sai da aka tura masa su duka.

Bayan an gama, sai aka ga kuma Bafulatanin nan ya kece da dariya.

Ashe ya hango abokin fadansa Babarbare ne yana dauke da kayan kankana har guda biyar.
 
Daga Ibrahim Bajoga, 08167771177.

Ba mu yanke hukunci kan ƙudirin harajin Tinubu ba — Abbas

Masu garkuwa da mutane na neman N10m kan manoma 6 a Taraba

Hotunan Gobarar Kasuwar Laranto da ke Jos

Kasuwar Laranto da ke Jos ta yi gobara