Shawaraki
Wani gardi ne Basakkwace ya je ya yi dako ya samu ’yan kudinsa, ya je ya sayi fura curi goma ya ajiye. Da ya dawo inda ya aje furar sai ya ga kowace daya an raba ta biyu, sai ya kama fada yana cewa: “Ni ba satar ce tai mani ciwo ba, shawaraki da aka […]
Wani gardi ne Basakkwace ya je ya yi dako ya samu ’yan kudinsa, ya je ya sayi fura curi goma ya ajiye. Da ya dawo inda ya aje furar sai ya ga kowace daya an raba ta biyu, sai ya kama fada yana cewa: “Ni ba satar ce tai mani ciwo ba, shawaraki da aka maishe ni.”
Daga Hafsa Hamza Musa Fagge