Shawaraki a kasuwa
Wani Basakkwace ne ya shiga kasuwa sai ya hadu da ’yan sane, suka yanke masa aljihu har wuri biyu. Ya duba ya ga abin da suka yi masa, sai ya rika ba abokinsa labari, ya ce: “Ni ba satar ce ta bata mani rai ba, maida ni shawaraki da suka yi.”Daga Rabi’u Yunusa Agege-Legas, 08029443333
Wani Basakkwace ne ya shiga kasuwa sai ya hadu da ’yan sane, suka yanke masa aljihu har wuri biyu. Ya duba ya ga abin da suka yi masa, sai ya rika ba abokinsa labari, ya ce: “Ni ba satar ce ta bata mani rai ba, maida ni shawaraki da suka yi.”
Daga Rabi’u Yunusa Agege-Legas, 08029443333