Sheikh Akoshile ya rasu
Fitaccen mai wa’azi kuma daya daga cikin manyan malaman darikar Tijjaniyya na yankin jihohin Yarabawa, Sheikh Abdussalam Muhammadu Thanni Akoshile ya rasu.