Sheikh dahiru Bauchi yana shure-shure ne kawai – Sheikh Ibrahim Jada
Bayan makonni da Sheikh dahiru Bauchi ya ce ya kayar da kakannin ’yan Izala bare jikokinsu da aka buga a jaridar Aminiya, Mataimakin Shugaban kungiyar Izala na Jihar Kano, Sheikh Ibrahim Buba Jada ya mayar wa Shehin martani,