Sheikh Jingir ya bukaci ’yan majalisa su gaggauta amincewa da kasafin kudin bana
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci wakilan Majalisar Dattawa da ta Wakilai su dubi girman Allah su tausaya wa ’yan Najeriya su amince da kasafin kudin bana da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gabatar musu.