Shekara 60 rabona da garinmu -Dattijo
Dattijon da ya shekara 60 a Kudu bai je garinsu ba, ya ba da labarin yadda ya koma garin nasu da ke Jihar Kano. Malam Sa’idu mai shekara 90 ya bar iyalansa a garin Damau, tun kafin Najeriya ta samu ’yancin kai, a lokacin yana dan shekara 20, bai koma gida ba sai a makonnin […]
Dattijon da ya shekara 60 a Kudu bai je garinsu ba, ya ba da labarin yadda ya koma garin nasu da ke Jihar Kano.
Malam Sa’idu mai shekara 90 ya bar iyalansa a garin Damau, tun kafin Najeriya ta samu ’yancin kai, a lokacin yana dan shekara 20, bai koma gida ba sai a makonnin da suka wuce.