Shekara daya da jam’iyyar adawa ta kama mulki a gwamnatin tsakiya

Idan Allah Ya kai mu jibi Lahadi kasar nan take bikin Ranar Dimokuradiyya, ranar da ta dauko asali daga ranar 29 ga watan Mayun 1999 da sojoji suka mika mulki ga hannun zababbiyar gwamnatin farar hula, bayan sun shafe shekara 15 suna mulki ba kakkautawa.