Shekarar 2017 shekara ce mafi wahala ga ’yan Najeriya-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce shekarar 2017 ta kasance shekara mafi wahala ga ’yan Najeriya amma ya bayar da tabbacin samun sauki a shekarar 2018. Shugaba Buhari ya yi wannan jawabin ne a lokacin da mutanen Babban Birnin Taraya suke kawo masa ziyara ta musamman domin bikin Kirsimeti, "Wannan shekarar ba a samu yadda ake […]

Shekarar 2017 shekara ce mafi wahala ga ’yan Najeriya-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce shekarar 2017 ta kasance shekara mafi wahala ga ’yan Najeriya amma ya bayar da tabbacin samun sauki a shekarar 2018.
Shugaba Buhari ya yi wannan jawabin ne a lokacin da mutanen Babban Birnin Taraya suke kawo masa ziyara ta musamman domin bikin Kirsimeti, "Wannan shekarar ba a samu yadda ake so ba, amma ina fata badi zai fi bana dadi da sauki," in ji Shugaba Buhari.