Shekarau ya fice daga PDP

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana ficewarsa daga Jam’iyyar PDP, kamar yadda mai magana da yawunsa, Malam Sule Ya’u Sule ya sanar. Sule ya bayyana cewa mai gidansa Malam Shekarau ya fice daga PDP ne saboda zargin rashin adalci da uwar Jam’iyyar PDP ta masa. Tun bayan da uwar jam’iyyar ta rushe […]

Shekarau ya fice daga PDP
Shekarau ya fice daga PDP

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana ficewarsa daga Jam’iyyar PDP, kamar yadda mai magana da yawunsa, Malam Sule Ya’u Sule ya sanar.

Sule ya bayyana cewa mai gidansa Malam Shekarau ya fice daga PDP ne saboda zargin rashin adalci da uwar Jam’iyyar PDP ta masa.

Tun bayan da uwar jam’iyyar ta rushe shugabannin jam’iyyar PDP na Kano, da kuma yadda ake ta samun rade-radin cewa za a ba Kwankwasiyya shugabancin ne ake fara samun matsala.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa