Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar sanata

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar kujerar sanata ta Kano ta Tsakiya. Malam Shekarau, wanda tsohon Minsitan Ilimi ne a zamanin mulkin Jonathan, kwanan nan ya fice daga Jam’iyyar PDP, inda ya koma Jam’iyyar APC. Ita dai kujerar sanatan Kano ta Tsakiya, a yanzu haka Sanata Kwankwaso ne […]

Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar sanata
Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar sanata

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ya saya fom din tsayawa takarar kujerar sanata ta Kano ta Tsakiya.

Malam Shekarau, wanda tsohon Minsitan Ilimi ne a zamanin mulkin Jonathan, kwanan nan ya fice daga Jam’iyyar PDP, inda ya koma Jam’iyyar APC.

Ita dai kujerar sanatan Kano ta Tsakiya, a yanzu haka Sanata Kwankwaso ne ke rike da ita, sannan kuma a kwanakin baya, an ruwaito cewa Sanata Lado ne zai tsaya takarar kujerar.

Boko Haram sun ƙone makarantu a Borno

Har yanzu ’yan bindiga ba su saki matar Manjo Janar Rabe ba

An binne gawar Manjo Janar Rabe a Katsina

Wasu tsiraru ne ke rura matsalar tsaro a Najeriya — Christopher Musa