Shin Hukuncin Kotuna Kan Zaben Gwamnoni Ya Sauya Dimokariɗiyya?

Nazari kan cigaban da dimokraɗiyya ta samu bayan hukunce-hukuncen kotuna kan kujerun gwamnoni

Shin Hukuncin Kotuna Kan Zaben Gwamnoni Ya Sauya Dimokariɗiyya?

(Hoto: us.fotolia.com)

Kotuna sun yanke hukunci mabambanta a kan zaben gwamnoni, inda suka kwace kujerun wasu ’yan jam’iyyun adawa da ma wasu jam’iyya mai mulki.

Wasu na ganin hakan kamar wani sauyi ne ga tsarin dimokraɗiyya, inda kotuna ke yanke hukunci ba sani, ba sabo.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan cigaban da aka samu a dimokraɗiyya bayan hukunce-hukuncen kotuna kan kujerun gwamnoni.

Domin sauraren shirin, latsa nan