Shin Ya Dace Mace Ta Fara Sitta-Shawwal Kafin Biyan Bashin Ramadan?

Wane lokaci ya fi dacewa mutum ya fara azumin Sitta-Shawwal?

Shin Ya Dace Mace Ta Fara Sitta-Shawwal Kafin Biyan Bashin Ramadan?

Hoto daga Lantern

Wane lokaci ya fi dacewa mutum ya fara azumin sitta-shawwal?

Ana yawan shiga rudani kan hakan, da kuma tunanin cewa mace wadda ake binta bashin azumin Ramadan ko ya kamata ta dauki azumin kafin biyan bashi?

Shirin Najeriya a Yau na dauke da karin bayani da wasu batutuwan da ya kamata ku sani game da azumin na kwanaki shidan bayan karamar Sallah.

Domin sauke shirin, latsa nan