Shin ya kamata a goyi bayan mulkin shekara shida-shida a Najeriya?

Kiran da jagoran jam’iyar adawa ta PDP a Najeriya ya yi na a sauya tsarin shugabancin ƙasar nan zuwa shekara shida-shida ga kowane yanki ya sa ana ta tunanin ta ya hakan zai iya faruwa. Wasu ƙasashe dai na bin tsarin gudanar da zaɓe har zagaye biyu, kuma ana mulkin kujerar shugaban ƙasa tsawon shekara […]

Shin ya kamata a goyi bayan mulkin shekara shida-shida a Najeriya?

Kiran da jagoran jam’iyar adawa ta PDP a Najeriya ya yi na a sauya tsarin shugabancin ƙasar nan zuwa shekara shida-shida ga kowane yanki ya sa ana ta tunanin ta ya hakan zai iya faruwa.

Wasu ƙasashe dai na bin tsarin gudanar da zaɓe har zagaye biyu, kuma ana mulkin kujerar shugaban ƙasa tsawon shekara shida kacal.

A cikin shirin Najeriya a yau ya duba yiwuwar tsarin mulkin shekara shida ga kowane yanki da tasirin hakan

Domin sauraren shirin, latsa nan

Majalisar Zartarwa ta amince da kusan Naira tiriliyan 50 Kasafin Kuɗin 2025

Tinubu ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwa

HOTUNA: Ana shirye-shiryen jana’izar marigayi Lagbaja

Zulum ya kaddamar da taron gyara karatun tsangaya a Borno