Shonekan bai rasu ba – Gwamnatin Ogun

Gwamnatin Ogun ta musanta  rahoton da ake yadawa na rasuwar tsohon shugaban gwamnatin rikon kwarya na Najeriya Cif Ernest Shonekan. Sakataren Gwamnatin jihar Taiwo Adeoluwa ne ya sanar da hakan a wata tattaunawar da majiyarmu ta  yi da shi ta wayar tarho. Ya kuma ce, wannan batun ba bu gaskiya a ciki Shonekan yana nan […]

Shonekan bai rasu ba – Gwamnatin Ogun

Gwamnatin Ogun ta musanta  rahoton da ake yadawa na rasuwar tsohon shugaban gwamnatin rikon kwarya na Najeriya Cif Ernest Shonekan.

Sakataren Gwamnatin jihar Taiwo Adeoluwa ne ya sanar da hakan a wata tattaunawar da majiyarmu ta  yi da shi ta wayar tarho. Ya kuma ce, wannan batun ba bu gaskiya a ciki Shonekan yana nan a raye.