Shugaba Buhari da Gwamna Fayose sun hadu

A yau Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose suka hadu suka yi musabaha a taron Majalisar tsaro ta kasa karkashin jagorancin Shugaba Buhari a Abuja. Shi dai Gwamna Fayose mutum ne mai yawan kalubalantar ayyukan da Shugaba Buhari ya yi. Taron ya samu halartar gwamnoni da tsofaffin shugabannin kasa.

Shugaba Buhari da Gwamna Fayose sun hadu

A yau Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar Ekiti Ayodele Fayose suka hadu suka yi musabaha a taron Majalisar tsaro ta kasa karkashin jagorancin Shugaba Buhari a Abuja.

Shi dai Gwamna Fayose mutum ne mai yawan kalubalantar ayyukan da Shugaba Buhari ya yi.

Taron ya samu halartar gwamnoni da tsofaffin shugabannin kasa.