Shugaba Buhari da Namadi Sambo suna ganawa cikin sirri

A yanzu haka Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Namadi Sambo suna ganawa cikin sirri a fadar Gwamnatin Tarayya. Shi dai Namadi Sambo shi ne mataimakin tsohon Shugaban Kasa Gudloocl Jonathan daga shekarar 2011 zuwa 2015.

Shugaba Buhari da Namadi Sambo suna ganawa cikin sirri

A yanzu haka Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Namadi Sambo suna ganawa cikin sirri a fadar Gwamnatin Tarayya.

Shi dai Namadi Sambo shi ne mataimakin tsohon Shugaban Kasa Gudloocl Jonathan daga shekarar 2011 zuwa 2015.