Shugaba Buhari ka fito takara a 2019
Editan Aminiya ka ba ni dama a jaridar Aminiya mai farin jinni in mika kira da roko ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Don Allah Edita ka ba ni dama in mi kokon barata a madadin talakawa masu son ci gaba, a kan cewa mun rokonsa ya kara fitowa ya nemi takara a karo na biyu, […]
Editan Aminiya ka ba ni dama a jaridar Aminiya mai farin jinni in mika kira da roko ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Don Allah Edita ka ba ni dama in mi kokon barata a madadin talakawa masu son ci gaba, a kan cewa mun rokonsa ya kara fitowa ya nemi takara a karo na biyu, sannan kuma idan ya gama muna rokonsa da ya bai wa Ibrahim Magu ko Burutai kujerarsa. Domin sune masu akida da son kawo gyara irin nasa. Mu kuwa talakawa za mu taya su da addu’a.
Daga Shehu Mansur Sule Getso Jihar kano 08037520051