Shugaba Buhari ya gana da malaman Musulunci a gidan Gwamnati

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da malaman Musulunci a gidan Gwamnatin Tarayya da ke Abuja. Shugaban Darikar Kadiriyya, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara ne ya jagoranci tawagar mabiya darikar. Sannan kuma Sheikh Bala Lau ya jagoranci bangaren Izala.  

Shugaba Buhari ya gana da malaman Musulunci a gidan Gwamnati

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gana da malaman Musulunci a gidan Gwamnatin Tarayya da ke Abuja.

Shugaban Darikar Kadiriyya, Sheikh Karibullah Nasiru Kabara ne ya jagoranci tawagar mabiya darikar. Sannan kuma Sheikh Bala Lau ya jagoranci bangaren Izala.