Shugaba Buhari ya sake zaban Boss Mustapha da Abba Kyari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da Boss Mustapha, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari, a Matsayin shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya a wa’adi na biyu. Sabunta mukaman nasu ya fara aiki ne tun daga ranar 29 ga watan Mayu 2019.

Shugaba Buhari ya sake zaban Boss Mustapha da Abba Kyari

Sakataren gwamnatin taryya Boss Mustapha da marigayi Abba Kyari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya tabbatar da Boss Mustapha, a matsayin Sakataren Gwamnatin Tarayya da Abba Kyari, a Matsayin shugaban ma’aikatan Gwamnatin Tarayya a wa’adi na biyu.

Sabunta mukaman nasu ya fara aiki ne tun daga ranar 29 ga watan Mayu 2019.