Shugaba Jonathan ya kafa kwamitin sulhu da Boko Haram

Shugaban kasa Dokta Goodluck Jonathan ya kafa kwamitin Shugaban kasa da zai gana tare da sulhuntawa da wakilan kungiyar Jama’atu Ahlis Sunnah Lid Da’awati Wal Jihad da aka fi sani da Boko Haram