‘Shugaba Mahama yana kwoikwayon salon ’yan adawa’

Dan takaran shugabancin kasar Ghana a karkashin jam’iyyar New Patriotic Party (NPP) Nana Addo ya ce ba zai bayyana shirye-shiryen da jam’iyyarsa ga jama’a ba saboda yana tsoron gwamnati Shugaba John Dramani Mahama za ta kwoikwaya.