Shugaba Mursi ya karrama Ahmadinejad

Limamin Al-Azhar da ke birnin Alkahira, ya bukaci shugaba Mahmoud Ahmadinejad da ya rika mutunta masu bin akidar sunna, ’yan tsirari da ke kasarsa, an yi kiran ne a daidai lokacin da ya kai ziyara kasar Masar.