Shugaba Trump ya sallami sakataren Harkokin wajen Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Sakataren Harkokin Kasashen wajensa Rex Tillerson. Shugaban ya sallame Tillerson ne, sannan ya maye gurbinsa da daraktan CIA Mike Pompeo. A jiya ne dai Donald Trump ya kawo ziyara Najeriya inda har ya yi fatan cewa za a kubuto da ‘yan matan makarantar Dapchi da ake zargin Boko Haram […]

Shugaban Amurka Donald Trump ya sallami Sakataren Harkokin Kasashen wajensa Rex Tillerson.
Shugaban ya sallame Tillerson ne, sannan ya maye gurbinsa da daraktan CIA Mike Pompeo.
A jiya ne dai Donald Trump ya kawo ziyara Najeriya inda har ya yi fatan cewa za a kubuto da ‘yan matan makarantar Dapchi da ake zargin Boko Haram sun sace.