Shugaban Equatorial Guinea zai yi tazarce

Shugaban kasar Ekuatorial Guinea Teodoro Obiang ya samu kashi 99 cikin 100 na kuri’un da aka kidaya daga zaben da aka gudanar a kasar ranar Lahadin da ta gabata, kamar yadda hukumomin kasar suka bayyana.