Kananan Labarai• Created February 21, 2013 17:26
Shugaban Gidan Rediyon Wazobiya ya ajiye aiki …An maye gurbinsa da mukarrabin Kwankwaso
Shugaban gidan Rediyon Wazobiya Sunusi Bello Kankarofi da Shugaban Sashin Shirye-Shirye Muhamamd Sulaiman Gama sun ajiye aiki, inda suka dangana hakan da matsi da katsalanda daga gwamnati.