Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba ya yi murabus
Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba Peter Abel Diah, ya yi murabus daga mukaminsa. Peter, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa ya yi murabus daga kujerarsa bayan ya dan samu rashin jituwa da Gwamnan jihar Darius Ishaku, makonni da suka wuce.
Shugaban Majalisar Taraba Peter-Abel-Diah Hoto daga Daily Post
Shugaban Majalisar dokokin jihar Taraba Peter Abel Diah, ya yi murabus daga mukaminsa.
Peter, ya bayyana wasu daga cikin dalilan da yasa ya yi murabus daga kujerarsa bayan ya dan samu rashin jituwa da Gwamnan jihar Darius Ishaku, makonni da suka wuce.