Shugaban Misra ya riga Buhari ziyartar Trump- Omokri

  Tsohon mai magana da yawun tsohon Shugaban Kasa Goddluck Jonathan Reno Omokri ya ce maganar da mai magana da yawun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Garba Shehu ya yin a cewa Buhari shugaban kasa daga yankin Afirka da ya ziyarci Shugaban Amurka Donald Trump ba gaskiya ba ce kamar yadda kafar Cable ta ruwaito.   […]

Shugaban Misra ya riga Buhari ziyartar Trump- Omokri

 

Tsohon mai magana da yawun tsohon Shugaban Kasa Goddluck Jonathan Reno Omokri ya ce maganar da mai magana da yawun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Garba Shehu ya yin a cewa Buhari shugaban kasa daga yankin Afirka da ya ziyarci Shugaban Amurka Donald Trump ba gaskiya ba ce kamar yadda kafar Cable ta ruwaito.

 

A yanzu haka dai Buhari yana kasar Amurka, wanda shi ne karo na farko day a ziyarci kasar Amurka tun bayan da Trump ya dare kan mulki.

 

Reno Omokri, former aide to ex-President Goodluck Jonathan, has faulted Garba Shehu’s claim that President Muhammadu Buhari is the first African leader to visit US President Donald Trump. Wanda mai magana da yawun shugaban kasar ya ce shi ne na farko daga yankin Afirka.

Hakan ya sa Omokri, wanda ya rubuta a shafinsa na twiiter cewa, “Zuwa ga Garba Shehu, ka ce Buhari ne shugaban kasa daga Afirka na farko da ya ziyarci fadar White House, wanda ke nuna da abu mai muhimmanci.

“Maganarka ba gaskiya ba ce. Trump ya gana da Shugaban Kasar Misra Al-Sisi a ranar 2 ga watan Afrilun bara a gidan gwamnatin kasar. Don Allah a rika fadan gaskiya.