Shugaban ‘yan hamayyar Uganda ya gurfana a kotu
Shugaban ‘yan adawar kasar Uganda Kizza Besigye ya gurfana a gaban kotun da ke Kampala, babban birnin kasar, inda ake tuhumarsa da laifin cin amanar kasa.