Shugabannin PDP zasu tattauna a yau

Shugabannin babbar jam’iyyar adawa ta PDP zasu tattauna a yau a sakatariyar jam’iyyar ta kasa a Abuja. Sakataren hulda da jama’a na jam’iyyar Kola Ologbondiyan  ne ya bayyana hakan jiya a Abuja. Rahotanni na bayyana cewa, tattaunawar da jam’iyyar zata yi nada alaka ne, da shirin zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisar jihohi da za […]

Shugabannin PDP zasu tattauna a yau

PDP

Shugabannin babbar jam’iyyar adawa ta PDP zasu tattauna a yau a sakatariyar jam’iyyar ta kasa a Abuja.

Sakataren hulda da jama’a na jam’iyyar Kola Ologbondiyan  ne ya bayyana hakan jiya a Abuja.

Rahotanni na bayyana cewa, tattaunawar da jam’iyyar zata yi nada alaka ne, da shirin zaben Gwamnoni da na ‘yan majalisar jihohi da za a yi, da kuma batun shigar da karar dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar Atiku Abubakar.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta