Soja ya harbe direban tanka saboda hana shi fetur
Wani soja ya harbe wani direban tanka mai suna Isa Muhammed mutumin Birnin Kebbi a ranar Litinin da ta gabata saboda ya ki sam masa man fetur.