Soja ya harbe shi a kafa saboda ya nema wa wani afuwa
Wani mutum mai suna Muhammad Sani da aka ce na da matsalar tabin hankali ya gamu da fushin wani soja, wanda ya harbe shi a kafafunsa biyu saboda ya nema wa wani da sojan ke azabtarwa afuwa.