Kananan Labarai• Created March 29, 2013 06:17
Sojoji sun bayyana dalilin binciken gida-gida a Kano
Kakakin Rundunar Tsaro ta Hadin gwiwa a Jihar Kano Kyaftin Ikedichi Iweaha ya bayyan dalilan da suka sanya rundunarsu gudanar da binciken gida-gida a Unguwar Hotoro da kewayenta da ke birnin Kano cewa bincike ne da aka saba yi.