Sojoji sun dakile harin ‘yan Boko Haram a Gajiram Borno

Rundunar sojojin Najeriya a yau Alhamis ta yi nasarar dakile harin da ‘yan Boko Haram suka yi shirin kaiwa unguwar Gajiram a karamar hukumar Ngazai a jihar Borno. Mataimakin Daraktan hulda da jama’a na rundunar sojojin Opertaion Lafiya Dole, Kanal Onyema Nwachukw, ya ce sojojin sun kashe ‘yan Boko Haram da dama kuma sun kwato […]

Sojoji sun dakile harin ‘yan Boko Haram a Gajiram Borno

Rundunar sojojin Najeriya a yau Alhamis ta yi nasarar dakile harin da ‘yan Boko Haram suka yi shirin kaiwa unguwar Gajiram a karamar hukumar Ngazai a jihar Borno.

Mataimakin Daraktan hulda da jama’a na rundunar sojojin Opertaion Lafiya Dole, Kanal Onyema Nwachukw, ya ce sojojin sun kashe ‘yan Boko Haram da dama kuma sun kwato bindigogi yayin da suka yi yunkurin kai hari a garin a ranar Talata.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta