Sojoji sun dakile harin ’yan boko haram a Maiduguri
Rundunar sojojin Najeriya sun dakile harin ’yan kungiyar Boko Haram a wurin shingen binciken ababen hawa mai nisan ’yan kilomitoci daga birnin Maiduguri