Sojoji sun dakile sabon hari a Madagali

A yau Talata rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile wani mummunan hari da ‘yan Boko Haram ta kintsa kaiwa garin Madagali a jihar Adamawa. Mataimakin Daraktan hulda da jama’a na runduna ta 7 Kanal Ado Isa ne ya fitar da sanarwar, ya ce rundunar ta kashe maharan da dama tare da kwace makaman su, […]

Sojoji sun dakile sabon hari a Madagali

A yau Talata rundunar sojojin Najeriya ta yi nasarar dakile wani mummunan hari da ‘yan Boko Haram ta kintsa kaiwa garin Madagali a jihar Adamawa.

Mataimakin Daraktan hulda da jama’a na runduna ta 7 Kanal Ado Isa ne ya fitar da sanarwar, ya ce rundunar ta kashe maharan da dama tare da kwace makaman su, lokacin da su ka yi yunkurin kaiwa sansanin sojojin hari.

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta