Kananan Labarai• Created March 8, 2013 00:26
Sojoji sun gano bindigogi da harsasai a gidan wani dan siyasa a Kaduna
A ranar Talatar da ta gabata ce mazauna Layin Sabon Birni da ke aUnguwar Sabon Kawo suka shiga rudani sakamakon dirar mikiya da sojoji rike da manyan makamai suka yi wa gidan wani dan siyasa mai suna Hussain DeiDei