Sojoji sun mamaye ofishin Media Trust na Legas

Sojoji tare da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun mamaye ofishin Kamfanin Media Trut da ke Legas. Dazun dai mun ruwaito cewa sojojin sun mamaye babban ofishin kamfanin na Abuja da kuma ofishin na Maiduguri.       Hoton ofishin Abuja

Sojoji sun mamaye ofishin Media Trust na Legas

Sojoji tare da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun mamaye ofishin Kamfanin Media Trut da ke Legas.

Dazun dai mun ruwaito cewa sojojin sun mamaye babban ofishin kamfanin na Abuja da kuma ofishin na Maiduguri.

 

 

 

Hoton ofishin Abuja