Sojoji sun sake gano wani gida da ake hada bama-bamai a Zariya
A ranar Juma’ar makon jiya ce jami’an tsaron hadin gwiwa (JTF) suka sake bankado wani gida da suka ce ana hada bama-bamai a Layin Bula da ke Kwanar Shahada Jushin Zariya a Jihar Kaduna.