Sojojin Najeriya sun dakile harin ‘yan Boko Haram

Rundunar sojojin Najeriya sun ce dakarunta sun dakile harin da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a karamar hukumar Kukawa a jihar Borno. Sanarwar da rundunar sojin ta wallafa a shafinta na Twitter ranar Talata da daddare ta ce, ‘yan  Boko Haram sun yi yunkurin kutsawa ta yankin Cross da ke karamar hukumar […]

Sojojin Najeriya sun dakile harin ‘yan Boko Haram

Rundunar sojojin Najeriya sun ce dakarunta sun dakile harin da mayakan Boko Haram suka yi yunkurin kai wa a karamar hukumar Kukawa a jihar Borno.

Sanarwar da rundunar sojin ta wallafa a shafinta na Twitter ranar Talata da daddare ta ce, ‘yan  Boko Haram sun yi yunkurin kutsawa ta yankin Cross da ke karamar hukumar Kukawa da misalign karfe 8 na dare.

Yayin da rundunar sojin ta yi nasarar dakile su  daga shirin kai harin.