Sun kashe jariri suka daddatsa namansa suka ba kare
Rundunar ‘yan sanda a jahar Katsina ta gurfanar da wadasu mutane uku ‘yan-uwan juna da uwa da diyarta tare da wani mutun a gaban Babbar kotun majaristare ta daya da ke cikin garin Katsina bisa tuhumarsu da take yi da hadin baki inda suka kashe jariri sabuwar haihuwa tare da ba Kare nemansa ya cinye.