Sun zargi dagacinsu da hada kai da surukinsa ana tsare su
Jama’ar Unguwar Bakin Kogi da ke Buzara a Gundumar Wuciciri da ke masarautar Zazzau sun zargin Dagacinsu Malam Shu’aibu da hada kai da wani surkinsa dan sanda ana kama su ana tsare su.