Surukar mataimakin shugaban kasa ta rasu

Mahaifiyarsa matar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ta riga mu Gidan Gaskiya. Hajiya Hajiya Maryam Abubakar Albashir, wadda ta rasu, ita ace mahaifiyar matar Shettima, Nana. Za a yi jana’izarta ne a gidanta da ke titin Club Road a Kano da misalin karfe 2 na rana a ranar Litinin.

Surukar mataimakin shugaban kasa ta rasu

Mahaifiyarsa matar mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima ta riga mu Gidan Gaskiya.

Hajiya Hajiya Maryam Abubakar Albashir, wadda ta rasu, ita ace mahaifiyar matar Shettima, Nana.

Za a yi jana’izarta ne a gidanta da ke titin Club Road a Kano da misalin karfe 2 na rana a ranar Litinin.