Suruki da makwabcin dan sanda sun kashe shi saboda babur dinsa
A makon jiya ne ’yan sanda suka kama mutanen da ake zargi da kashe wani dan sanda mai suna Hamza Bello a lokacin da suka kai hari gidansa a Unguwar Gwaiba da ke Hayin-Dogo Samarun Zariya a Jihar Kaduna.