Ta auri saurayinta yana kan gadon asibiti

Wani abin mamaki ya faru a kasar Zambiya, inda wani matashi mai suna, Suzyo Muzuri, ya samu hadari makonni biyu kafin ranar da za a daura masa aure wato ranar Asabar da ta wuce. A sanadiyyar hadarin ya rasa kafarsa daya, sai dai kuma wannan nakasar da ya samu ba ta sanya wanda zai aura […]

Ta auri saurayinta yana kan gadon asibiti
Ta auri saurayinta yana kan gadon asibiti

Wani abin mamaki ya faru a kasar Zambiya, inda wani matashi mai suna, Suzyo Muzuri, ya samu hadari makonni biyu kafin ranar da za a daura masa aure wato ranar Asabar da ta wuce.

A sanadiyyar hadarin ya rasa kafarsa daya, sai dai kuma wannan nakasar da ya samu ba ta sanya wanda zai aura mai suna Diniwe Bowa ta kyamace shi ba, domin kuwa a ranar da za a daura masu aure ta je ta same shi a kan gadon asibiti suka sanya kayan amarya da ango aka daura musu duk da halin da yake ciki.

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Arewacin Najeriya bai dogaro da wani yanki ba – Ndume

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta