Ta gane ni

Wani dan giya ne ya je ya shawu, yana tafiya yana tangadi, yana ta suratai a hanya. Can sai ya ga wata akuya tana cin abinci, sai ya lallaba ya bude hannayensa ya rufe idanun akuyar. Sai akuya ta yi kuka “Bee!” Sai ya ce: “Ashe ta gane ni.” Daga Azzubair M. Fagge, 080344412272

Ta gane ni
Ta gane ni

Wani dan giya ne ya je ya shawu, yana tafiya yana tangadi, yana ta suratai a hanya. Can sai ya ga wata akuya tana cin abinci, sai ya lallaba ya bude hannayensa ya rufe idanun akuyar. Sai akuya ta yi kuka “Bee!” Sai ya ce: “Ashe ta gane ni.”

Daga Azzubair M. Fagge, 080344412272